Jump to content

Wq/ha/Ladies kwali

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Ladies kwali

Ladi Kwali, OON, MBE, (ta rayu daga shekarar 1925- zuwa 12 ga watan Agusta, a shekarata 1984) ta kasance yar' Nijeriya mai sana'ar hada tukwane, TARIHIN LADI KWALI (Ta bayan kudi naira ishirin (20) Ladi Kwali, ita ce mace ta farko, a harkar ƙere-ƙere da ta fara, ƙera kwanuka da kumbuna, (irin na ado, a ɗakin amare) da wasu irin kyawawan tukwane da ake ado dasu ko girki

Labarai

Tarihi: Ladi Kwali, mace ta daya tilo dake jikin takardar kudin Najeriya - Legit Hausa 6 May 2018 — Matar da hoton ta ke bayan naira 20 na kudin Najeriya wata fitaciyar mai sana'ar kera tukwane ce mai suna Ladi Kwali. Tarihi: Ladi Kwali, mace ta daya tilo dake jikin takardar kudin ...Tarihin Ladi Kwali An haife ta a shekarar 1925 a kwauyen Kwali, wanda yanzu haka yana Area Council na baban birnin taraya Abuja dake Nijeria. (Wasu masana tarihi ... 10 things to know about Ladi Kwali, first woman featured on naira 16 Mar 2022 — Ladi Kwali was born around 1925 to a family of potters in Kwali, Abuja, Nigeria. Her aunt taught her the coil and pinch methods of pottery ...